Latest
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Legas ta sanya ranar da za ta yanke hukunci kan ƙararrakin da ke ƙalubalantar nasarar gwamna Sanwo-Olu.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya sha alwashin ci gaba da yin taka tsan-tsan sannan ya ce ba zai ba da kai bori ya hau ba ga masu son sace baitul malin jihar.
Yan Najeriya sun yi martani ga furucin Farfesa Wole Soyinka kan cin zarafin da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi wa sarakunan gargajiya.
Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi, ya yi kira ga malaman addini a kasar da su guji yin kalaman da ka iya haddasa rikici da barazana ga zaman lafiya a kasar.
Wani matashi dan kasar Ghana wanda ke sana’ar adaidaita a Kumasi ya sha ruwan yabo a TikTok saboda gaskiyar da ya nuna bayan ya mayarwa fasinja da wayarsa.
Wata budurwa ta jawo cece-kuce yayin da ta yi abin kirki bayan cewa za ta sayi iPhone ya jawo cece-kuce. Ta tara kudi, amma sai ta ba da kyauta a madadin siyan waya.
An samu wani lauyan da ya maka gwamnati a kotu, ya nemi a garkame wasu minitsocin Tinubu bisa yi masa abin da bai dace ba da kuma take masa hakkinsa.
Gobara ya yi kaca-kaca da wani sashe a kamfanin robobi na Mega Plastics da ke jihar Legas. An bayyana yadda aka ga kayayyaki sun konje kurmus a kamfanin.
Tsohuwar matar Olusegun Obasanjo ta fusata kan kalaman da tsohon shugaban ƙasar ya yi a kanta bayan ta nema masa afuwa a wajen sarakunan Yarabawa.
Masu zafi
Samu kari