Latest
A ranar Lahadi, wani direban motar bas ya yi tsirara haihuwar uwarsa domin kada a cafke shi, bayan ya cakawa jami'in hukumar LASTMA wuƙa a jihar Legas.
Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba ya ware makudan kudade don bai wa matasa masu bautar kasa musamman wadanda aka tura makarantu don farfado da ilimi.
Ƴan ta'addan Boko Haram sun kai wani mummunan hari kan matafiya a jihar Borni inda suka salwantar da rayukan bayin Allah masu yawa ciki har da jami'in soja.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya ba da umarnin jami'an tsaro su gaggauta ceto daliban da aka sace a jihar Zamfara kwanan nan don tabbatar da tsaro a jihar.
Jami'an tsaro na ƴan sanda, sojoji da ƴan banga sun samu gagarumar nasarar daƙile harin wasu muyagun ƴan bindiga da suka zo satar mutane a jihar Katsina.
An ruwaito yadda kamfanin Dangote ya samu lambar yabon da ake ba kamfanoni masu tasiri sosai a Najeriya daidai lokacin da ake ci gaba da bayyana yabo gareshi.
Wike zai gyara Abuja yadda za a samu ci gaba inji wani jigon APC yayin tattaunawa da wakilin Legit. A cewarsa, ministan ba zai bata babban birnin kasar ba.
A wani rahoton da muke samu, na hannun daman Atiku ya ce, ya fahimci akwai karya da yaudara a mulkin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu. Ya bayyana.
Gwamnan jihar Zamfara ya ce za a bindige duk wanda aka gani yana hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba a jihar Zamfara da ke Arewa maso Yammacin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari