Latest
Jami'an 'yan sanda a jihar Katsina sun yi karin haske bayan kama mata da harsasai a jihar, bincike ya tabbatar cewa matar ta dauko jakar mijinta ne a rashin sani.
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta damƙe wata yar shekara 23, Fiddausi Ahmadu, bisa zargin barazana ga rayuwar Ƙashim Shettima, Nasir Gawuna da Alƙalai
Wani Fasto ya gamu da ajalinshi bayan ginin coci ya ruguje a kansa yayin gudanar da addu'o'i tare da wasu mutum uku, an tabbatar da cewa mutanen uku sun tsira.
Wasu mahara da ake kyautata zaton ɓarayi ne sun shiga jamiar UDUS da ke jihar Sakkwato kuma sun kwashi kayan abinci da wasu abubuwa in ji shugaban jami'a VC.
Ana shari’a tsakanin Diezani Alison-Madueke da gwamnatin Birtaniya a wani kotu da ke Westminster. Tun da tsohuwar ministar ta bar gwamnati ake wasan kura da ita.
Sanata Shehu Sani ya yabawa kamfanin BUA kan rage farashin siminti a kasar inda ya ce wannan abin a yaba ne kuma wanda ba a taba samun irin haka ba a Najeriya.
Rundunar sojin NAF ta bayyana cewa jiragen yaƙinta sun kai samame wasu mafakar yan ta'addan Boko Haram da ISWAP a yankin tafkin Chadi, sun kashe da yawa.
'Yan banga sun kai farmakin ɗaukar fansa bayan yan fashin daji sun kashe mutane uku a kauyen Soro da ke yankin karamar hukumar Binji a jihar Saƙkwato.
Lamarin Boko Haram ya gagara, sun rama harin da sojoji su ka kai masu. An hallaka Bayin Allah a hare-haren Boko Haram a wasu kauyukan da ke kudancin jihar Borno.
Masu zafi
Samu kari