Latest
An janye shirin dogon yajin-aikin da ake tunani ‘yan kwadago za su shiga a fadin Najeriya. Prince Adewale Adeyanju ya tabbatar da sulhun gwamnati da NLC da TUC
Kotun sauraron korafe-korafen zaben gwamnoni ta tsige gwamnoni biyu daga kan kujerarsu cikin wata biyar da rantsar da su. An bayyana dalilin yanke wannan hukunci.
Kungiyar kwadago (NLC) ta dakatar da shirinta na fara yajin aikin a fadin Najeriya a ranar Talata domin matsawa gwamnati kan ta magance wahalhalun mutane ke ciki.
Mayakan kungiyar ISWAP sun sake jikkata kungiyar Boko Haram inda suka kashe babban kwmanda mai kula da dajin Sambisa da Goza a jihar Borno, ranar Lahadi.
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Adamawa ta kori karar Umar Ardo da jam'iyya SDP a kalubalantar nasarar gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa.
A ranar Litinin 2 ga watan Oktoba, Kotun zaɓe ta sauke gwamna Abdullahi Sule kana ta ayyana ɗan PDP a matsayin sahihin wanda ya lashe zaben gwamnan Nasarawa.
Kotun sauraron ƙararrakin zaben gwamnan jihar Ribas mai zama a Abuja ta kori ƙarar LP mai kalubalantar nasarar gwamna Fubara na PDP a jihar Ribas.
Kotun sauraran kararrakin zaben a Nasarawa ta rusa zaben Gwamna Abdullahi Sule inda ta tabbatar da David Ombugadu na jam'iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zabe.
A jiya ne tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Ya yi Hira ta Musamman ya na cewa matasan Nijeriya na da dalilin rashin gamsuwa da shugabanninsu.
Masu zafi
Samu kari