Latest
Miyagun ƴan bindiga sun kai sabon hari a garin Funtua na jihar Katsina, inda suka salwantar da ran wani babban jami'in gwamnati mai aikin samar da tsaro.
Kungiyar kwadago ta yi karin-haske a kan yajin-aikin da aka fasa shiga a makon nan, amma nan da kwanaki 30 za su waiwayi duk alkawuran da gwamnati ta dauka.
Sanatan Kano ta Arewa ya batar da kusan N300m domin talakawa su yi karatun jami'a a Kano.tallafin za su taimaka masu wajen kudin mota da cin abinci.
An shiga jimamin rashin Sanata Doug Larsen mai wakiltar Dakota ta Arewa a majalisar dattawan Amurka bayan ya gamu da mummunan hatsarin jirgin sama.
Dokar kasa tayi tanadi bayan duk shekaru hudu ayi zaben Gwamnoni, mun kawo jihohin da ‘yan takaran gwamnonin adawa a jihohi 28 ba su shigar da kara a bana ba.
Kotunan sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnoni na cigaba da zartar da hukuncinsu kan ƙararrakin da ke gabansu. Gwamnoni takwas za su san makomarsu a Oktoba.
Rundunar ƴan sandan jihar Legas ta tabbatar da cafke mawaƙi Azeez Fashola wanda aka fi sani da Naira Marley domin amsa tambayoyi kan mutuwar tsohon yaronsa Mohbad.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisar dokokin jihar Abia ta tabbatar da nasarar ɗan majalisar PDP mai wakiltar Obingwa ta Gabas a majalisar dokokin jihar.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi wa dokokinta sabon garambawul inda ta haramtawa sabbin sanatoci tsayawa takarar shugaban majalisa da mataimakinsa.
Masu zafi
Samu kari