Latest
Rundunar sojin hadin kai mai yaki da ta'addanci a jihar borno ta sanar da cewa wani mai kera bama-bamai wa Boko Haram ya mika wuya tare da wani dan ta'adda guda daya
Hukumar sojin Najeriya ta dakatar da sojoji da ta kama da laifin sata a matatar Dangote da ke Legas. Hukumar ta ce ta dauki matakin ne bayan kama su da laifi
Wani faifan bidiyo da ke yawo a shafukan sada zumunta ya ja hankali yayin da aka ga wata mata da ba ta taba haihu ba tana kuka ba kakkautawa kan halin da take ciki.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayyana cewa a shirye yake ya gurfana a gaban kotu amma dai yana fargabar za a iya damƙe shi saboda umarnin kotu.
Kungiyar Lauyoyi ta yi zanga zanga a kan yunkurin kama Yahaya Bello da EFCC ke yi. Kungiyar ta ce ya kamata EFCC ta girmama umurnin kotu a kan lamarin
An shiga fargaba yayin da jirgin saman Dana Air ya samu matsala a Legas bayan ya dauko fasinjoji 83 inda ya kauce hanya saboda tafka ruwan sama da aka yi.
Shugaban sashen sadarwa na rukunin Dangote, Anthony Chiejina, ya sanar da cewa matatar ta rage farashin man dizal da na jiragen sama zuwa N940 da N980 kowacce lita.
Gwamnatin tarayya ta bayyana kudurinta na yin gwanjon kamfanonin rarraba wutar lantarki na Abuja, Benin, Kaduna, Kano da Ibadan sakamakon rashin wadatuwar wuta.
Kungiyar raya al'adun karamar hukumar Bokkos a jihar Filato ta yi tit da kisan da wani soja ya yi a yankin yayin da yake bikin ƙarin shekara ranar Litinin.
Masu zafi
Samu kari