Latest
Shugaban hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa hukumar ta kwato N120bn daga hannun 'yan damgara.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta samu nasarar cafke wasu mutum biyu da ake zargi da yi wa 'yan bindiga safarar makamai a jihar. Ta kwato bindigu masu yswa.
Hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta bayyana yadda ta gano dala dubu 720 da tsohon gwamnan Kogi ya sace daga asusun jiha ya biya kudin karatu
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce ya fi karfin amsa gayyatar EFCC. Shugaban hukumar ne ya bayyana haka da yake bayani a kan zance da su ka yi ta tarho
Gwamnatin jihar Sakkwato ta sanar da sauke hakimai goma sha biyar. Ta na zargin wasun su da tallafawa rashin tsaro, rashin biyayya da cinye filin jama'a
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta sakwe shigar da kara kan tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya zargi gwamnatin jihar Kano da hannu a wajen kitsa dakatarwar da aka yi masa daga jam'iyyar.
Rahotanni daga jihar Zamfara sun nuna cewa wasu ƴan uwan amarya sun taru sun kashe ɗan bindiga ɗaya kuma sun kwato bindigu a titin Talatan Mafara zuwa Gusau.
Shugaban hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziki zagon ƙasa EFCC, Ola Olukoyede ya ce zai sauka da muƙaminsa matuƙar ba a gurfanae da Yahaya Bello ba.
Masu zafi
Samu kari