Latest
Shugaban alkalan Najeriya, Olukayode Ariwoola ya tura sunan matar Ministan Abuja, Nyesom Wike da wasu alkalai 22 domin kara musu girma a kotun daukaka kara.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, ta caccaki tsohon gwamnan jihar Kogi kan kin mika kansa ga hukumar EFCC domin a bincike shi.
Za a ji ainihin abin da ya jawo rigima tsakanina da Aisha bayan wakar Dauda Rarara. Hajiya Aisha ta ce yarinyar shagon ce ta bar aiki bayan an yi mata waka.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce sojoji ba za su yi ƙasa a guiwa ba har sai sun ga bayan duk wani nau'in ta'addanci a faɗin ƙasar nan domin zaman lafiya ya samu.
Gwamnatin jihar Legas ta garkame coci-coci guda biyar da wuraren shakatawa akalla guda 19 saboda yawan damun jama'a da ƙara wanda ya sabawa dokokin ƙasa.
‘Yan kasuwa sun bayyana lokacin da ake tunanin daina ganin layi. Legit ta fahimci akwai layin fetur a irinsu gidajen man AYM Shafa da ke garin Zariya.
Wata matar aure mai dauke da juna biyu ta haihu a cikin daji a hannun masu garkuwa da mutane bayan sun sace ta a jihar Enugu. Ta haifi jariri namiji.
Shugabba Bola Tinubu ya bayyana dalilan da ke saka shi daukar tsauraran matakai ko da kuwa 'yan ƙasar za su shiga matsala na wani lokaci domin inganta Najeriya.
Rahotanni sun nuna cewa motoci aƙalla 100 ne ake tsammanin sun ƙone yayin da wasu tankokin man fetur suka fashe kuma suka kama da wuta a jihar Ribas.
Masu zafi
Samu kari