Latest
Wasu manyan Arewa sun soki shirin kafa sansanin sojin Amurka da Faransa a tarayyar Najeriya bayan an kore su daga kasashen Nijar, Mali da Burkinna Faso.
Akwai gwamnoni fiye da 20 da suka sauya jam'iyya bayan sun shiga ofis. A Sokoto, Attahiru Bafarawa, Aliyu Magatakarda Wamakko da Aminu Tambuwal sun canza gida.
'Yan bindiga sun yi ajalin mutane 24 wadanda mafi yawansu 'yan banga ne a karamar hukumar Sabuwa da ke jihar Katsina a daren ranar Alhamis 2 ga watan Mayu.
Rahotanni sun bayyana cewa an harbi wani dan jarida da harsashi a gidan gwamnatin jihar Kano. Jami'an 'yan sanda sun fara gudanar da bincike kan lamarin.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a karamar hukumar Makarfi ta jihar Kaduna inda suka hallaka wani Dagaci tare da bankawa gidansa wuta.
Wasu da suke ikirarin ‘ya ‘yan APC ne suna neman raba Abdullahi Ganduje daga jam’iyya. Kafin haka, wannan matalsa ta faru da Uche Secondus da Iyorchia Ayu a PDP.
Hukumar EFCC ta na zargin akalla tsofaffin gwamnoni 54 a Najeriya da badakalar N2.187trn yayin da suke mulkin jihohinsu daban-daban tun bayan dawowar dimukradiyya.
Sanata Gbemisola Ruqayyat Saraki ta cika shekara 59 da haihuwa a karshen makon nan. Za ji adda Sanata Saraki ta biyawa mutanen da ba ta sani ba kujerun hajji.
Ana rade-radin cewa gwamnatin tarayya ta yi wa Sanatoci da 'Yan majalisa karin albashi. Mun tattaro martanin jama’a yayin da aka ji an kara albashin majalisa a boye
Masu zafi
Samu kari