Latest
Za a ji yadda aka samu shugaban kasa, gwamna, minista da sanata a gidan Yar’adua. A gidan aka samu Shehu Musa Yar’adua, Ummaru Yar’adua da Abdulaziz Musa Yar’adua.
Tsohon hafsan sojojin Najeriya, Laftanar-janar Azubuike Ihejirika ya samu mukami a jihar Abia a matsayin shugaban kwamitin tsaro daga Gwamna Alex Otti.
A yayin da Najeriya ke fama da hauhawar farashin kayayyaki, gwamnan CBN, Olayemi Cardoso ya ce akwai laifin gwamnatin tarayya da 'yan majalisu a tsadar kayan.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Emeka Ihedioha ya yi alfahari bayan ya fice daga jami'iyyar PDP inda ya ce dukkan jiga-jiganta sun watsar da ita a yanzu kamar yadda ya yi.
Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Olayemi Cardoso ya bayyana sababbin ababen da ke jawo tashin farashin kayayyaki a Najeriya. Masana sun fadi mafaita.
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta yi magana kan binciken tsohom gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, kan zargin karkatar da N70bn.
Wata babbar kotu a Kano ta hana jami'an tsaro da jam'iyyar APC amfani da jami'an wajen kama wadanda su ka kori tsohon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje daga jam'iyyar.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin cafke tsohon hafsan sojojin ruwa a Najeriya, Vice Admiral Usman Jibrin kan badakalar N1.5bn da wasu mutane biyu.
Tsohon Sanata Shehu Sani ya shawarci gwamnatin Najeriya ta yi amfani da yawan 'yan kasarta domin ci gaba. Ya ce kamata ya yi Najeriya ta jagoranci Afrika a komai.
Masu zafi
Samu kari