Latest
A yayin da CBN ya sanar da fara karbar harajin tsaron yanar gizo daga abokan huldar bankunan Najeriya, Legit Hausa ta tattaro haraji 5 da ake cajar 'yan Najeriya.
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC) ya ce ya tanadi mai lita biliyan 1.5 domin wadatar da al'ummar Najeriya. Jami'in yada labaran kamfanin ne ya bada sanarwar.
Darakta Janar na hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa ya bayyana cewa hukumar NAHCON ba ta bin alhazan jihar ko sisi.
Hukumar EFCC ta bukaci shugabanni a Najeriya su yi koyi da marigayi tsohon shugaban kasa, Umaru Musa Yar'adua kan kyawawan halayensa lokacin da ya ke mulki.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya yi rashin dan uwansa wanda ya riga mu gidan gaskiya. Shugaba Bola Tinubu ya yi ta'aziyya.
A cikkn kwanaki kalilan da suka gaba, jam'iyyar PDP a jihar Abia ta rasamanyan kusoshi ciki har da tsohon kakakin majalisar dokokin jihar da tsofaffin mambobi.
Majalisar wakilai ta gayyaci kamfanin Dangote, BUA da IBETO domin rage farshin siminti. Ta musu gayyatar ne biyo bayan kin amsa gayyatar farko da suka yi
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ta rattaba hannu kan dokar tilasta gwaji kafin aure domin kare yara daga cutukan da za a iya daukar matakan kariya a kansu.
Kungiyar SERAP ta bawa shugaba Tinubu sa'o'i 48 kan janye harajin tsaron yanar gizo da za ta rika cirewa lokacin huldar kudi da bankuna ko ta maka shi a kotu.
Masu zafi
Samu kari