Latest
Yan sanda da taimakon jami'an DSS sun yi nasarar kama haramtattun ƴan canji 17 a kasuwar hada-hadar musayar kuɗi ta Wapa da ke yankin Fagge a jihar Kano.
Kungiyar kananan hukumomin Najeriya (ALGON) reshen jihar Rivers ta goyi bayan kiran a tsige gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, da jam'iyyar APc ta yi.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya roƙi ɗaukacin al'ummar Musulmi su fita su fara duba jinjirin watan Zhul Qa'ada yau Laraba.
Majalisar Wakilai ta yi martani kan zargin neman cin hanci na makudan kudi har $150m daga Binance a kokarin kawar da matsalar kamfanin a Najeriya.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya ba da umarnin fitar da Naira biliyan 5 domin biyan kudaden 'yan fansho a jihar. Wannan dai shi ne karo na 2 a wata 6.
Gwamnatin tarayya za ta kaddamar da tashar tsandauri a Funtua dake jihar Katsina gobe Alhamis, wanda zai zama tasha irinta ta uku a Arewacin Najeriya.
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta JAMB ta saki sakamakon dalibai dari biyar da talatin da daya da ta rike bisa zargin aikata laifuka daban daban.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar yin galaba kan 'yan ta'adda a jihohin Ƙaduna da Borno. Sojojin sun yi nasarar ceto mutanen da aka sace.
Kasar Amurka ta dakatar da kai wasu bama-bamai Isra'ila saboda fargabar amfani da su a kan farar hular Falasdinawa da ke Rafah a ci gaba da na harin da take kaiwa.
Masu zafi
Samu kari