Latest
Babbar kotun tarayya ta fusta kan yadda Yahaya yake ci gaba da kin bayyana a gabanta. Mai shari’a Emeka Nwite ya yi fataki da bukatar hana EFCC kama Bello.
A yayin da 'yan Najeriya ke fama da tsadar rayuwa, shugaban kasa Bola Tinubu ya lashi takobin samar da isasshen abinci a Najeriya kafin wa'adin mulkinsa ya kare.
Rundunar yan sanda reshen jihar Katsina ta samu nasarar kuɓutar da mutane 13 da yan bindiga suka yi yunkurin yin garkuwa da su a kuyukan Malumfashi da Faskari.
A makon da ya gabata, tsohon gwamnan jihar Katsina, Barista Ibrahim Shehu Shema ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP mai adawa a jihar zuwa APC mai mulki.
Yan sandan jihar Gombe ta kaddamar da shirin fara koya wa tubabbun yan kalare sana'o'i a fadin jihar. Shirin ya samu tallafin wata kungiya da gwamnatin jihar.
8|An yi garkuwa da dalibai da dama yayin da 'yan bindiga suka kai hari jami’ar kimiyya da fasaha ta Confluence (CUSTEC) da ke garin Osara a Okene, jihar Kogi.
Shahararren masanin tattalin arzikin siyasa a Najeriya, Farfesa Pat Utomi ya ce ana gagarumin shirin hadakar adawa mai karfi a zaben 2027 mai zuwa.
Yayin da ƴan siyasa suka fara shirye-shiryen tunkarar babban zaɓen 2027, Pat Utomi ya bayyana cewa yana nan yana shirin kafa sabuwar jam'iyyar ceto Najeriya.
A yayin da kamfanin CCECC ya ce ya kammala hada layin dogo daga Lagos har zuwa Kano, ita kuma gwamnatin tarayya ce za a fara jigila kan titin a watan gobe.
Masu zafi
Samu kari