Latest
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya bayyana a gaban kotu kan zargin badaƙalar N7.2bn. Sirika ya yi magana kan yiwuwar tafiya gidan kurkuku.
Kotun tarayya dake zamanta a Kano za ta fara sauraren karar da shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya shigar gabanta yana kalubantar korarsa da aka yi.
Hukuma mai yaki da cin hanci da rashawa (ICPC) ta daure kwamandan NSCDC shekara biyar bisa laifin karban kudi domin samawa mutane aikin gwamnati.
Rahotanni sun nuna cewa wasu ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sum kasje mutum huɗu yayin da suka kai farmaki ƙauyen Ƙayarda a jihar Plateau.
Majalisar wakilan Najeriya ta umarci babban bankin kasa da ya dakatar da aiwatar da harajin 0.5 % na tsaro ta yanar gizo kan hada-hadar kudi da CBN ta sanya.
Mamban kwamitin kasafin kuɗi a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Jimoh Ibrahim ya buƙaci Tinubu ya rushe majalisar zartarwa ya rabu da wasu ministoci.
Kudirin karin albashi ga shugaban alkalan Najeriya da sauran ma'aikatan shari'a ya tsallake karatu na biyu a Majalisar Dattawa a yau Alhamis 9 ga watan Mayu.
'Yan jarida na taka rawa wajen samar da bayanai da rahotanni ga al'umma. Sai dai akwai kasashen da ba su da cikakken 'yancin gudanar da ayyukansu cikin walwala.
Dubunnan mambobin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Jigawa sun watsar da jam'iyyar inda suka sauya sheka zuwa jam'iyyar adawa ta NNPP.
Masu zafi
Samu kari