Latest
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo, ya magantu yayin da kamfanin jiragen Emirates ya sanar da cewa zai dawo jigilar fasinjoji a Nigeria a watan Oktoba.
Kungiyar tarayyar kashen turai (EU) za ta bada gudumawa wajen yaki da ta'addanci da farfado daa yankin Arewa maso gabas. Rundunar sojin Najeriya ne ta bayyana haka.
Shugaban masu tsawatarwa a Majalisar Dattawa, Ali Ndume ya fadi dalilin da yasa yan siyasa ke satar kudin al'umma inda ya ce suna rabawa da ƴan mazabarsu ne.
Rundunar sojin Najeriy ta sanar da cewa yan ta'addan ISWAP da Boko Haram 47 sun mika wuya a jihar Borno. Jami'in hulda da jama'a na rundunar ne ya sanar da haka.
Dakarun Operation Desert Sanity III da Operation Hadin Kai sun kashe Mallam Muhammad, babban kwamandan ISWAP mai kula da hada bama-bama a dajin Sambisa.
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana Halilu Buzu a matssayin wanda take nema ruwa a jallo bisa zargin ayyukan ta'addanci, satar shanu, haƙar ma'adanai ta hanyar haram.
Sanata Michael Onunkun wanda ya wakilci Ondo ta Yamma a jamhuriya ta biyu a Najeriya, ya rasu yana da shekaru 98 a duniya a jiya Laraba 15 ga watan Mayu.
Hukumar hana yiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa (EFCC) ta bayar da tabbacin cewa sannu a hankali ta ke ci gaba da bincikar Bello Matawalle.
Masarautar Ikorodu da ke jihar Legas ta aike takarda ga wani asibiti da ke yankin domin kira ga matan da suke asibitin su zauna a gida domin raya al'adar Oro.
Masu zafi
Samu kari