Latest
Kungiya mai kare hakkin Musulmi (MURIC) ta yi martani ga ministar harkokin mata kan hana auren marayu 100 a jihaar Neja. Shugaban kungiyar na Kano ne ya yi martanin.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana mafi karancin albashi na N48,000 da gwamnatin tarayya ta gabatar a matsayin tayin Almajiri.
Jam'iyyun adawa a Najeriya irinsu NNPP, AFGA, ADC sun yi taron hadaka domin shirin kawar da APC a zaben 2027. An gudanar da taron ne a jihar Kaduna.
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari ya ce wadanda ke nadamar zaben Tinubu a 2023 suna hankoro ne saboda ba su samu abinda suke so ba a gwamnatin.
Yawaitar ayyukan ta'addaci sun jawo manoma da dama sun kulle gonakinsu a Arewacin Najeriya wanda hakan yasa masana hasashen samun karancin abinci.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da biyan wasu tulin kuɗaɗe da ake bin Najeriya na tallafin samar da wutar lantarki, za a biya kudin a hankali a hankali.
Asusun ba da lamunin karatu na Najeriya (NELFUND) ya sanar da ranar 24 ga Mayu, 2024, a matsayin ranar da za a bude shafin yanar gizo domin neman lamunin.
Shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ya ce wasu matasa da ke harkar crypto ba su san ana amfani da su wajen daukar nauyin ayyukan ta’addanci a Najeriya ba.
'Shugabannin majalisar jihohin Najeriya 36 sun yi wata ganawa a Abuja a ranar Alhamis inda suka amince da yunkurin da ake yi na kafa 'yan sandan jihohi.
Masu zafi
Samu kari