Latest
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar APC ta kasa a Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya nuna damuwa kan salon mulkin Bola Tinubu ganin yadda ake tafiyar da gwamnati.
Hukumar kula da jin daɗin alhazai ta ƙasa NAHCON ta ce za a fara jigilar maniyyatan Kano, Kaduna, Borno, Yobe da Filato bayan kammala aiki a Nasarawa.
'Yan majalisar dokokin jihar Cross Rivers sun dauki matakin tsige kakakin majalisar daga kan mukaminsa. Ana zarginsa da tafka almundahanar kudade.
Fitaccen ɗan fafutuka a soshiyal midiya wanda ake kira da VDM ya ce Bola Tinubu ya fi ƙarfin Atiku da Kwankwaso da Peter Obi ko da kuwa sun haɗa kai a 2027.
Kungiyar malaman jami'a (ASUU) ta bayyana kudurinta na tafiya yajin aiki matukar gwamnati bata saurare ta ba. Ta fadi haka ne a jihar Gombe yayin zanga zanga.
Hukumar tsaron fararen hula (NSCDC) ta samu nasarar damke wani mai safarar mutane, a kokarin fitar da su wajen kasar nan, inda yanzu haka ake zurfafa bincike.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun farmaki wasu matafiya a jihar Kaduna. A yayin farmakin sun sace jariri da mahaifiyarsa tare da wasu mutanen.
Kungiyar matasan APC na kasa sun barranta kansu da masu fafutukar tsige shugaban jam'iyyar na Kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje daga shugabancin jam'iyyar.
Rundunar yan sanda a jihar Kwara ta bayyana cewa ta kubutar da jariri dan shekaru 2 da mata yan kasuwa su 11 daga hannun masu garkuwa da mutane a cikin jeji.
Masu zafi
Samu kari