Latest
Babban malamin addinin musulunci, Farfesa Mansur Isa Yelwa ya ba da fatawa a kan mining inda bayyana cewa ya hallata ma damar ya fada a tsarin 'ijara' da 'almal'.
Basaraken Wase, Alhaji Ahmed Lawal ya tabbatar da cewa adadin mutanen da ƴan bindiga suka kashe a harin ƙaramar hukumar Wase a Filato ya karu zuwa 50.
Ana zargin wani dan China ya tunkudo wata matashiya mai suna Ocheze Ogbonna daga kan babban mota a jihar Abia inda ta mutu nan take saboda ta ki yarda su yi soyayya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nuna girmamawa ga Alhaji Aminu Alhassan Dantata, shugaban rukunin kamfanonin Dantata, lokacin da Dantata ya ziyarce shi a Abuja.
Wata babbar kotu a Ondo ta tsige wani fitaccen sarki a jihar. Hukuncin da kotun ta yanke a ranar Talata 21 ga watan Mayu ya biyo bayan takaddamar shekaru 29.
Wani jigo a jam'iyyar Labour Party (LP), Akin Osuntokun, ya bayyana cewa Peter Obi zai koma jam'iyyar PDP ne kawai idan za a ba shi tikitin takarar shugaban kasa.
Malaman jami'o'i a Najeriya sun nuna rashin jin daɗinsu da yadda gwamnatin tarayya ke rikon sakainar kashi da buƙatun inganta harkokin ilimi a manyan makarantu.
Rundunar sojojin Najeriya ta fito ta yi magana kan rufe babban kantin Banex Plaza da aka yi a birnin tarayya Abuja. Rundunar ta ce bincike za a gudanar a wurin.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana cewa idan har yana numfashi a duniya ba zai taɓa jingine siyasa ba a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari