Latest
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta kwantar da hankulan mambobinta a jihar Taraba wadanda suka fusata sakamakon mukaman da Gwamna Agbu Kefas ya raba.
Hukumar EFCC ta ce jami’anta sun kama wani ma'aikacin fadar gwamnatin tarayya na jabu da wasu mutum 4 da ake zargi da damfarar mutane kudi har N22m.
Gwamnatin jihar Lagos ta tabbatar da mutuwar mutane 24 da kwantar da wasu 34 a jihar bayan sun kamu da cutar kwalara saboda kwankwaɗar kunun aya.
Jam’iyyun siyasa 74 amarasa rijista sun goyi bayan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) gabanin zaben gwamnan jihar Ondo na watan Nuwambar 2024.
Inda ranka ti zaka sha kallo, wani magidanci a ƙasar Zambia ya roki alkali ya sake matarsa sabida ta fara masa barazanar kisa kan gaza gamsar da ita a gado.
A karon farko a tarihin Kano, Abba Kabir Yusuf ya warewa sha'anin ilmi kusan 30%. Hassan Sani Tukur ya ce banagaren ilmi zai tashi da kaso mai tsoka a kasafin kudi.
Hassan Sani Tukur yana cikin wadanda suke taimakwa gwamnan jihar Kano. Legit Hausa ta tattauna da shi bayan Abba Kabir Yusuf ya cika shekara daya a ofis.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta zargi APC da neman kawo rudani a rigimar sarauta a jihar Kano domin kwace mulkin jihar karfi da yaji kuma ta kowace hanya.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar cero wasu mutane da 'yan ta'adda suka sace daga gidajensu a jihar Borno. Sojojin sun ceto mata da yara.
Masu zafi
Samu kari