Latest
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya ba da shawara a gayyato hukumar INEC domin warware rikicin masarautar Kano tsakanin Sanusi II da Aminu Ado.
Masu garkuwa da mutane ɗauke da manyan bindigu sun tafi da Madakin Shabu jim kaɗan bayan ya fito daga Masallaci lokacin Sallar Isha'i a jihar Nasarawa.
Abba Kabir Yusuf ya sa hannu a dokar masarauta ta shekarar 2024. Muhammadu Sanusi II ya ga abubuwa cikin kwanaki kusan 30 da ya yi yana sarauta a Kano.
Tsohon ‘dan takaran gwamnan Kano ya ce barazanar Abba Kabir Yusuf a kan Sarki Aminu Ado Bayero ba za tayi aiki ba ya ce ana yawan yiwa umarnin kotu rashin kunya.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta shirya sayar da wasu daga cikin jiragen shugaban kasa domin a siyo sabon jirgi.
Hedikwatar tsaro ta kwantar wa da manoman kasar nan hankali, inda ta ce ta yiwa ayyukanta garanbawul yadda zai ba ta damar tsare rayukansu idan za su je gona.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana jin dadin yadda jami’an tsaron Najeriya ke fatattakar ‘yan ta’adda da ta’addanci daga jihar a kokarin tabbatar da zaman lafiya.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta na neman cire Aminu Ado Bayero daga fadar Nassarawa bayan hukuncin kotu inda amsa ta fito a kan wanene sahihin Sarkin Kano.
Za a ji cewa amsa ta fito a kan wanene sahihin Sarkin Kano ta fuskar doka. Barista Abba Hikima ya ce har gobe Aminu Ado Bayero yana kan karagar mulki.
Masu zafi
Samu kari