Solomon Dalung ya bukaci Gwamnatin Plateau ta bayyana hujjojin zargin Hisbah, tare da gano masu daukar nauyinsu da kare al'umma daga rarrabuwar addini.
Solomon Dalung ya bukaci Gwamnatin Plateau ta bayyana hujjojin zargin Hisbah, tare da gano masu daukar nauyinsu da kare al'umma daga rarrabuwar addini.
Iran ta kai hari kan sansanonin Amurka a Jordan bayan harin Larak, yayin da Tehran ta yi barazanar mayar da martani mai tsanani kan duk wani sabon hari.
Shugaban kasar Amurka, Donadl Trump, ya yi magana kan batun kai hari kan Iran da makamin nukiliya. Shugaba Trump ya bayyana cewa ba ya bukatar ya yi amfani da shi.
Dan Sarkin Iran da ke zaman gudun hijira, Reza Pahlavi ya hadu da fushin wani matashia Jamus inda ya fesa masa ruwan tumatur a wuyan shi a wajen taro.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa mashigar Hormuz ta dawo karkashin ikon dakarun kasarsa. Trump ya ce shugabannin Iran na cikin dimuwa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya umurci sojojin ruwa su harbe duk jirgin Iran da ke shimfida bam a mashigin Hormuz, yana mai jaddada cikakken iko.
Rundunar sojin Amurka ta kame jiragen man Iran guda uku a tekun Asiya a ranar 22 ga Afrilu, 2026, a matsayin martani ga katsalandan din Iran a mashigar Hormuz.
Kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fara samun kudaden shiga saboda kulle mashigar ruwa ta Hormuz. An fara ajiye kudin da aka samu a babban bankin kasar.
An bayyana Janar Ahmad Vahidi da ke zama daya daga cikin masu tasiri a Iran a yanzu. An bayyana cewa shi ya zama karfen kafa ga Trump, ya hana shi sakat.
Rundnar sojin Iran ta saki bidiyon yadda wasu sojojinta suka shiga ruwa suka kwace wasu jiragen ruwan da za su wuce ta mashigar Hormuz ba tare da izininsu ba.
Shugaban kasar Turkiyya Raccep Tayyib Erdogan ya ce Kwai babbar barazana a nan gaba idan ba a shawo kan matsalar da ke tsakanin Rasha da Ukraine ba.
Labaran duniya
Samu kari