Jam’iyyun adawa za su taru a Abuja domin tattauna haɗin kai da dabarun kayar da Tinubu a 2027, yayin da PDP ta ƙi shiga taron da G-100 ta shirya.
Jam’iyyun adawa za su taru a Abuja domin tattauna haɗin kai da dabarun kayar da Tinubu a 2027, yayin da PDP ta ƙi shiga taron da G-100 ta shirya.
Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya roki kotun Amurka ta dakatar da fitar da takardunsa na FBI da DEA, yana zargin makarkasya ta siyasa daga 'yan adawa.
Firaministan kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa suna so su daina dogaro da Amurka game da karfin soja nan da shekara 10 masu zuwa.
Wata maniyyaciya daga Adamawa, Aishatu Muhammadu, ta rasu sakamakon ciwon zuciya a ranar 9 ga Mayu, 2026, yayin da take kan hanyar zuwa Madina a Saudi Arabiya.
A labarin nan, za a ji cewa kasashen Amurka da Iran sun sake samun rashin fahimta bayan bangarorin biyu sun ki amincewa da sharuddan sulhun da suka aika wa juna.
Shugaba Donald Trump ya bayyana cewa Amurka za ta kwace kayan nukiliyar Iran, yana mai cewa rundunar Space Force na sanya ido sosai kan wuraren nukiliyar kasar.
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin, ya yi tsokaci kan yakin kasarsa da Ukraine. Vladimir Putin ya nuna cewa nan ba da jimawa ba, yakin zai zo karshe.
Sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ya gana da shugaban rundunar sojin kasar tare da bayar da sababbin umarnin ci gaba da farmakin soja kan abokan gaba.
Dubban Isra’ilawa sun gudanar da zanga-zanga domin nuna adawa da gwamnatin Benjamin Netanyahu da kuma hare-haren da Isra’ila ke ci gaba da kai wa kudancin Lebanon.
Rundunar IRGC ta Iran ta yi barazanar kai munanan hare-hare kan sansanonin Amurka da jiragen ruwa idan aka kai hari kan tankokin mai ko jiragen kasuwancin Iran.
Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya sauya kundin tsarin mulkin kasar domin ba da damar harba makamin nukiliya idan aka kashe shi ko aka nakasa shi a hari.
Labaran duniya
Samu kari