Labaran duniya
Albarkacin watan azumi, Sarkin Saudi ya raba kayan abinci ga gidaje 500 a jihar Kano. Hukumar bada agajin gaggawa a kasar nan, ta raba kayan abinci a Bunkure.
An samu asarar rayuka yayin da mutane da dama suka samu raunika a wani mummunan haɗarin mota da ya ritsa da Alhazai masu gudanar da aikin Umrah a Saudiyya.
Farfesa Gideon Christian ya roki ICC ta yi bincike a kan irin abubuwan da Bayo Onanuga ya fada. Takardar da ya aikawa kotun Duniya ya isa Hague a makon nan.
Alhaji Aliko Dangote ya samu kudin da sun kai Naira Biliyan 460 a cikin sa’a 24. Arzikin Attajirin kasar Najeriyan ya fi na Alexey Mordashov da Alisher Usmanov.
A halin yanzu Najeriya itace kasa ta 95 a jerin kasashen duniya mafi farin ciki a duniya, hakan ya banbanta da matsayinta na shekarar 2021 lokacin da take na 59
Rahotanni da ke zuwa mana yanzu daga kasar Saudiyya shine cewa ba a ga jinjirin watan Ramadana ba a yammacin Talata, za a fara azumi ranar Alhamis, 23 ga Maris.
A yanzu ta tabbata cewa Sheikh Saud Ash Shuraim, daya daga cikin limamai na dindindin a Masallacin Harami da ke Makkah, ya yi bankwana daga limancin masallaci.
Wani mutum mai suna Sidney Holmes, dan shekara 57 da aka yanke wa hukuncin daurin shekara 400 kan zarginsa da fashi ya samu yanci bayan an gano ba shi da laifi.
Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya bayyana adadin yawan mutanen da suka rasa ransu da waɗanda suka samu raunika a girgizar ƙasae da ta auku.
Labaran duniya
Samu kari