Labaran duniya
Wata ɗaliba a wata makaranta a ƙasar Guyana ta Latin Amurka, ta tayar da gobara a ɗakin kwanan ɗalibai. Ɗalibar ta tayar da gobarar ne saboda an hukunta ta.
Wata matashiyar budurwa ta siyo motar N8m da takardun bogi. Jami'ai sun yi caraf da ita, inda aka gurfanar da ita a gaban kotu wacce ta tura ta gidan kaso.
Sanata Ike Ekweremadu, tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawar Najeriya ya shiga tasku bayan labari ya bayyana na kama shi kan yunkurin cire kodar wani.
Mutane da dama sun tofa albarkacin bakunansu kan wata sabuwar hikima da aka samar a kasar Birtaniya, wacce aka yi amfani da kwayoyin halittar mutane 3 don samar
An gano wani yaro dan shekara 14 dan asalin hotoron jihar Kano, wanda ya bata watanni biyu nan baya a wata unguwa a kasar Togo ya na gararamba a gefen titi
Fitaccen mai kudin da ya fi kowa kudi a duniya ya bayyana cewa bai samu wani tallafi ba na kudi daga gurin mahaifinsa a lokacin da ya ke tasowa shi da dan uwan
An yi naɗin sarautar sabon sarkin Ingila, King Charles III. Zafafan hotuna sun bayyana kan yadda aka yi naɗin sabon sarkin Ingila wanda aka gudanar a Wesminster
Wasu ma'aikatan gidan abinci na Pizzaman da ke Kumasi Ghana, Sai'du Karim da Rashid Abdullahi za su share shekaru 5 a gidan yari bisa kama su da aka yi suna
Wata kotun Birtaniya ta yanke hukuncin daurin kusan shekaru 10 ga Ike Ekweremadu, bayan samunsa da laifin safarar sassan jikin bil adama. Wani matashi ne ya
Labaran duniya
Samu kari