Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Gaskiyar zance ya fito fili dangane da kisan ɗan gwamnan jihar Rivers, Nyesom Eike a ƙasar Amurka. Majiya mai tushe ta fito ta ƙaryata labarin da aka yaɗa.
Uwargidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta taya Bola Tinubu murnar samun nasarar da yayi a zaɓen shugaban ƙasan Najeriya, wanda aka gudanar.
Firaministan Ingila, Rishi Sunak, ya taya sabon shugaban ƙasar Najeriya, Bola Tinubu murnar cin zaɓe. Ya bayyana irin haɗin kan da zai ba shi domin samun nasara
Bidiyon wata budurwa mai ƙananan hannuwa ya ɗauki hankula sosai. Budurwar ta yi amfani da ƙafafun ta cikin gwanancewa, wanda hakan ya bayar da mamaki sosai.
'Yan bindiga sun kai wani hari a wani ofishin ƴan sanda a jihar Abia, inda suka yi awon gaba da makamai, bayan sun fatattaki jami'an dake bakin aiki a lokacin.
Wani matashi ɗan Najeriya ya fusata ya jefar da katin zaɓensa cikin bola bayan an faɗi sakamakon zaɓen shugaban ƙasa. Matashin yace ba zai ƙara yin zaɓe ba.
Tsohon gwamnan jihar Katsina kuma jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Ibrahim Shehu Shema, yayi kira ga ɗan takarar shugaban ƙasa na PDP, Atiku.
Wata kotun shari'ar musulunci a jihar Kano, ta tura wani matashi gidam gyaran hali bisa satar fankokin wata makaranta. Kotun ta kuma ce ayi masa bulalai 30.
Wata mata wacce tayi bilicin a shekarun baya, ta tuba daga yin biƙicin ɗin bayan ta gano hanyar ba mai ɓullewa bace. Ta bayyana dalilanta na daina yin bilicin.
Sharif Lawal
Samu kari