Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Adamu, ya zargi wasu ƴaƴan jam'iyyar da nuna son zuciya wanda yasa suka faɗi zaɓe a Kano.
An samu asarar a rikicin da ya ɓarke tsakanin ƴan sanda da ƴan achaɓa a jihar Legas. Wani jami'in ɗan sanda guda ɗaya ya rasa ransa a cikin rikicin da ya ɓarke.
Ƴan sanda sun kulle majalisar dokokin jihar Plateau. Rahotanni sun zo cewa ƴan sandan sun kulle majalisar ne a dalilin rikicin shugabancin da ake yi a majalisar
Wata kungiya tayi kira ga zababben shugaban ƙasa, Bola Tinubu, yaba gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong, muƙamin sakataren gwamnatin tarayya a gwamnatin sa.
Ana cigaba da Allah wadai bayan jami'ar Covenant ta fasto David Oyedebo ta hana ɗalibai musulmai mata masu zana jarabawar gwaji ta JAMB shiga cikin ta da hijabi
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zaɓen shekarar 2023, ya nuna cewa shugaba Buhari, ya cika alƙawarin da ya ɗauka na gudanar da ingantaccen zaɓe a ƙasar nan.
Umar Abdu Umar, yaron gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya garzaya kotu domin ƙalubalantar sakamakon zaɓen kayen da ya sha a kujerar ɗan majalisa.
Magoya bayan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), a jihar Rivers, sun cigaba da gudanar da zanga-zangar da suke yi a gaban ofishin hukumar zaɓen jihar.
Kamfanin man fetur na ƙasa (NNPCL) ya musanta zargin cewa naira biliyan ashirin (N20bn) tayi ɓatan dabo daga asusun sa. Kamfanin yace ba gaskiya bane hakan.
Sharif Lawal
Samu kari