Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Hukumar jindadin Alhazai ta birnin tarayya Abuja, ta sanya ranar kammala biyan kuɗin Hajjin bana ga maniyyatan da ba su kammala cikasa kuɗin Hajjin bana ba.
'Yan bindiga sun yi amai sun lashe, sun zaftare kuɗin fansar da suka nema domin sako mutum 85 da suka sace a jihar Zamfara. Sun ce duk mutum 1 a basu N20,000.
Sanatan jam'iyyar Peoples Democratic Party ( PDP) a jihar Ebonyi, Obinna Ogba, ya bayyana cewa PDP ita ta janyowa kanta rashin nasarar da tayi a zaɓen jihar.
Ɗaliban jami'ar Adekunle Ajasin sun fusata bayan an halaka wani ɗalibin jami'ar. Ɗaliban sun gudanar da zanga-zanga a ciki da wajen jami'ar don nuna fushin su.
Mataimakin shugaban jam'iyyar Labour Party (LP) na ƙasa, Lamidi Apapa, ya karɓe ikon shugabancin jam'iyyar daga hannun shugaban jam'iyyar na ƙasa, Julius Abure.
Shugaban ƙungiyar malaman jami'a ta ƙasa (ASUU), Farfesa Emmanuel Osodoke, yace gwamnatin tarayya ta watsar da su tun lokacin da suka janye yajin aikin su.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar lalata haramtattun matatun man fetur da dama a yankin Niger Delta. Sojojin sun kuma kwato kayayyakin makudan kuɗi.
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Salihu Lukman, ya fasa kwai kan yadda wasu ke bayar da cin hanci domin samun shugabancin majalisa ta 10 mao zuwa.
Zaɓabɓen gwamnan jihar Benue, fasto Hyacinth Alia, ya koka kan halin ƙaƙanikayin da jihar sa take ciki. Fasto Hyacinth yace jihar na buƙatar ɗaukin gaggawa.
Sharif Lawal
Samu kari