Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Yanzu muke samun labarin yadda jam'iyyar Labour ta yi nasarar samun kujerar majalisar wakilai ta tarayya a Najeriya. An bayyana sunan dan takarar da ua ci zabe.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta ce ta bude zauren da za ta zauna don karbar zaben 2023 na shugaban kasa a hukumance a cikin babban birnin tarayya Abuja.
Gwamna Zulum ya bayyana cewa, zai ba da tallafin makudan kudade ga wadanda gobara ta shafa a cikin Maiduguri. Ya bayyana adadin kudin da zai bayar masu yawa.
Tsohon shugaban kasa a Najeriya, Goodluck Jonathan ya siffanta masu siyan kuri'u da 'yan fashi a kasar nan. Shugaban ya bayyana dalilinsa na fadin haka jiya.
Dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, shi ya fi cancanta ya gaji Buhari a zaben nan da aka yi a jiya Asabar, ga dalili.
Wasu 'yan daba sun kone dukkan kuri'un da aka kada a wata rumfa ta jihar Edo. Rahoto ya ce an zabi Peter Obi ne, wannan yasa 'yan daba suka fusata suka kone ta.
Wani bidiyon da muka samo ya nuna yadda ake amfani da wutar fitila wajen haska wurin zaben shugaban kasa da aka yi a yau jihar Bauchi. Ga dai bidiyon a ciki.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, wasu 'yan dab sun farmaki motar jami'an hukumar EFCC yayin da suka fito don yin aikin sintiri a babban birni na Abuja.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta dage zabe a wasu rumfuna 141 a jihar Imo. An fadi lokacin da za a sake yin zaben na shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya.
Salisu Ibrahim
Samu kari