Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Kungiyar mata injiniyoyi a Najeriya sun roki Tinubu ya tabbatar da ba su damar gyara matatun man Najeriya a cikin kankanin lokacin da ba a yi tsammani ba..
Shugaban masatan PDP ya ce nan ba da dadewa ba za a ba Tinubu taliyar karshe. Ya ce dama Atiku ne ya ci zaben bana ba Tinubu da jam'iyyar APC a zaben bana ba.
Yayin da ake ci gaba da samun tsaiko ga tattalin arzikin Afrika, kasar Gambia ta sanar da hana jami'an gwamnati zuwa kasashen waje, ciki har da shugaban kasar.
Ana kyautata zaton shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai iya bin tafarkin Buhari wajen rike kujerar Ministan man fetur a Najeriya a wannan mulkin nasa da ake.
Yanzu muke samun labarin yadda kazamin yaki ya barke tsakanin 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP a jihar Borno. An bayyana bayanai na yadda yakin ya barke farko.
A yau ne wakilan ECOWAS suka samu ganawa da hambararren shugaban kasan Nijar, Mohamed Bazoum. An bayyana yadda hakan ya samo a asali a karshen mako da zai kare.
'Yan addinin gargajiya a Najeriya sun samu ranar hutu a wannan shekarar, inda aka ware musu rana ta musamman domin su huta, an kawo jihohin da suka yi hakan.
Wata mata ta shaude mijinta da bulala saboda yadda yake fita a cikin dare ba tare da izininta ba. Bidiyo ya nuna yadda suka kaya da kuma martanin 'yan intanet.
A wani yanayi mai daukar hankali, an ce Elon Musk zai hana jama'ar kafar Twitter yanke alaka da juna duba da rashin ma'anar hakan. Sai dai zai smau matsala.
Salisu Ibrahim
Samu kari