Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wata mata ta shiga mamaki yayin da ta haiofi yara 4 rus bayan da ta gama shirin haifar yaro 1 kacal. Jama'a sun bayyana martaninsu a kafar da TikTok a tsanake.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, akwai batu a kasa yayin da majalisar ECOWAS ta dare gida biyu kan abin da ya kamata a yiwa sojojin Nijar a halin yanzu.
A halin da ake ciki, an bayyana yanayin da hambararren shugaban Nijar ke ciki bayan da ake ci gaba da tsare shi a hannun sojin kasar da ke makwabataka da mu.
Yanzu muke samun labarin yadda Kanawa suka fito adawa da tare da bayyana rashin amincewarsu da yadda kungiyar ECOWAS ke kokarin tura sojojinta Nijar domin yaki.
An yada labarin da ke cewa, Uba Sani ya yiwa El-Rufai tuggu wurin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da kuma wanda zai maye gurbinsa kamar yadda dai ya bayyana.
Rahoto ya bayyana yadda wani mutum ya siyar da jikarsa kan kudin da bai tsallake N700k ba saboda wasu dalilai. An bayyana yadda aka kama mutumin a jiharsu.
Kungiyar kiristoci ta Najeriya ta tura sakon ta'aziyya ga Musulman kasar nan biyo bayan samun iftila'in da ya faru na rushewar wani bangaren masallacin sarki.
Yayin da ake ci gaba da kai ruwa rana game da abin da ke faruwa a Nijar da kuma yadda sojojin kasar suka ki mika mulki ga Muhammad Bazoum, Izala ta fara shiga.
A baya, an yada wani bidiyon wata wakar da ta jawo cece-kuce tare da kira ga a sauke shi saboda batanci ga addinin Islama da kuma al'adar malam Bahaushe ma.
Salisu Ibrahim
Samu kari