Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnan jihar Kano ya sake martanin kan kisan Hanifa Abubakar da wani mai makarantar kudi ya yi. Ya ce dole ne gwamnatin jihar Kano ta yi adalci a lamrin cikin
Mai gabatar da kara, a yayin da take karantawa Jamila rahoton farko na bayanai, ta yi zargin cewa ta boye wacce aka sace a gidanta na tsawon kwanaki biyar.
Mazauna sun kama wasu da ake zargin 'yan fashi da makami ne, sun kone su kurmus. Wannan lamari ya faru ne a wani yankin jihar Imo lokacin da 'yan fashin ke sata
Gwamnan jihar Zamfara ya bayyana martaninsa tun bayan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ya fasa kai ziyarar jaje jihar. Ya ce Allah ne ya kaddara hakan.
Jam'iyyar PDP ta shiga matsi, inda jam'iyyar ke shirin zaban wanda zai gaji Buhari. Atiku dai 'yan kudu sun ce sam ba za su amince da tsayawarsa takara a 2023 b
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, wani jirgin sama mai saukar unguku na 'yan sandan Najeriya yi hadari a wani yankin jihar Bauchi jiya Laraba da yammaci.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wani katafaren kamfanin simintin BUA a jihar Sokoto, kamfanin an ce yana karfin samar da siminti sama da ton miliy
Daya daga cikin manyan masu goyon bayan wannan aikin shine wanda ya kafa kamfanin Oracle, Larry Ellison wanda aka ruwaito yana ba da dubban daloli a kai...
A karon farko tun shekarar 2014, an samu karuwar farashin danyen man fetur ya kai $90 a duniya. Karin ya biyo bayan rikicin da ke tsakanin Ukraine da Rasha.
Salisu Ibrahim
Samu kari