Salisu Ibrahim
5624 articles published since 29 Dis 2020
5624 articles published since 29 Dis 2020
Wata tsohuwa mai shekaru 102 ta fito ta ce sam ba za ta huta ba sai ta gaji Buhari matukar ba a samu mutanen kirkin da suka bayyana aniyarsu ta tsayawa takara b
Jam'iyyar adawa ta PDP ta yi gargadi ga Buhari kan tafiyar da kujerar ministan man fetur, inda suka ce sam shugaban bai cancanci rike kujerar ba da shi da karam
Yayin da ake ci gaba da bincike kan yadda Abba Kyari da tawagarsa ke harkallar miyagun kwayoyi, hukumar kula da ayyukan 'yan sanda ta dakatar da wasu jami'ai 2.
Shehu Sani, ya shawarci Abba Kyari kan yadda ake zaman magarkama, Ya ce masa kada ya ki cin abinci, domin sel a Najeriya babu ruwansu, kawai yaci yace bai ci ba
Wani mahaifi ya gamu da fushin kotu bayan da ya kashe 'ya'yansa na cikinsa. Wannan lamari ya fusata kotu, ta yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya bana.
Abba Kyari ya sake wasu fade-fade yayin da ake masa tambayoyi a hukumar NDLEA, wannan yasa hukumar ta je kotu neman ci gaba da tsare Abba Kyari don ci gaba da
Nnamdi Kanu ya yi ja in ja da mai Shari'a a gaban kotu yayin da ake zaman kotu a yau Laraba. An yi cece-kuce ne kan sanya tufafinsa mai kan zaki da yake so.
Ministan ilimi, Mallam Adamu Adamu ya magantu kan tafiyar da ASUU ta yi yajin aiki a farkon wannan makon bayan kin samun bukatarta daga gwamnatin Buhari...
Hukumar NDLEA ta yi martani ga yadda rundunar 'yan sanda ta yi zargin cewa, dole a yi bincike a gano wadanda ke da hannu tare da Kyari daga cikin 'yan NDLEA.
Salisu Ibrahim
Samu kari