Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Idan baku manta ba, kamfanonin jiragen sama na ta kokawa kan tashin farashin man jiragen sama da aka fi sani da Jet A1 da kuma fama da karancinsa da ake sha.
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna sun kama daya daga cikin fursunonin da suka tsere daga gidan yarin Kuje, inji rahoton jaridar Punch a yau Litinin.
A ranar Litinin, 18 ga watan Yuli ne wata kotun Amurka da ke gundumar California ta kasar Amurka za ta yanke hukuncin ga wani da ya amsa laifinsa na hannu.
Kungiyar ma’aikatan sufurin jiragen sama ta Najeriya (ANAP), ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kawo karshen yajin aikin da ASUU ta shiga yi ko su dau mataki
Gwamna Nasir El-Rufai ya amince da tsarin aiki na hukumar kula da ilimin bai daya ta jihar Kaduna (KADSUBEB) na daukar malamai 10,000 ta kafar yanar gizo...
Shugaban jam’iyyar APC mai mulki na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce ba zai raina karfin ikon jam’iyyun adawa ba gabanin babban zaben 2023 mai zuwa nan kusa.
Rahoton jaridar Vangurad ya ce, sama da ‘yan bindiga 100 a ranar Asabar sun halarci bikin nadin sarautar kasurgumin shugabansu mai suna Ada Aleru Sarkin Fulani.
Wata sanarwa da gwamnati ta fitar a Gusau a ranar Lahadi ta hannun Nasiru Biyabiki, ta ce Matawalle ya bayyana hakan ne a wajen wani liyafan cin abinci a Jeddah
Da sanyin safiyar Lahadi 17 ga watan Yuli ne hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe.
Salisu Ibrahim
Samu kari