Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Wata 'yar bautar kasa da ke hidima a jihar Ogun ta gamu da matsala bayan da ta sanya zungureren siket zuwa sansanin wayar da kai na 'yan bautar kasa a jihar.
Majalisar dattawa ta gayyaci gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, kan faduwar darajar Naira kamar yadda farashin ke yawan sauka a duniya.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar, ya nuna cewa yana da kyawawan tsare-tsare na ganin Najeriya ta hau saiti idan ya zama shugaban kasa.
Babban alkalin jihar Akwa Ibom, Mai shari’a Ekaette Obot ya tasa keyar Inibehe Effiong wani lauyan kare hakkin bil’adama a jihar zuwa gidan yarin Uyo a yankin.
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta kubutar da wasu 'yan mata biyu da 'yan ta'addan Boko Haram suka yi garkuwa da su a makarantar sakandaren 'yan mata ta gwamnati.
Sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya, Usman Baba, ya bayar da umarnin a kara tsaurara matakan tsaro a babban birnin tarayya Abuja, domin kare birnin kasar.
Wani matashi dan kasar Ghana, Obed Obeng Danso na cibiyar bunkasa al'umma da fasaha ta CONVOTECH da ke garin Tarkwa a yankin yammacin kasar ya kera motarsa.
Jami’an tsaron NSCDC na Najeriya sun ankarar da jama'a kan harin da aka shirya kai wa garinsu shugaban kasa Muhammadu Buhari Katsina, da kuma Legas da Abuja.
A yau ranar Talata, 26 ga watan Yulin 2022, Kungiyar Kwadago ta kasa NLC ta fito kwanta da kwartata a titunan jihohin kasar nan domin zanga-zangar kara ga ASUU.
Salisu Ibrahim
Samu kari