Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta sa a dasa jami'anta a hanyar Abuja zuwa Kaduna ta jirgin kasa. Wannan na zuwa ne daidai lokacin da jirgi zai ci gaba da aiki.
Wani kwararren likita ya ba 'yan Najeriya game da amfani man da ke kodar da fatar dan Adam musamman a jikin yara kanana, ya ce hakan zai haifar da matsala.
Kasar Saudiyya ta bayyana bude wani tsohon babban birninta da ke da dimbin tarihi, ta ce kowa zai iya ziyarta don ba ido aminci da kuma ganin yadda ginin yake.
Yayin da ake ci gaba da wasannin World Cup, mata a kasar Ingila sun ce kallon kwallon ya fi dadi a Qatar, domin kuwa babu mazan da suka sha barasa suke barna.
Wani malamin addinin kirista ya bayyana hanyar da ya kamata 'yan Najeriya ya kamata su bi domin zabo shugaban kasa na gaba kafin zaben 2023 mai zuwa nan kusa.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari gidan wani sanata a jihar Neja, inda suka yi kokari hallaka shi. Allah yasa kwanansa na gaba, sai suka zo basu same shi gida ba.
Bayan nasarar da ya samu a kwanan baya a zaben fidda gwani na takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ga jerin ajandoji guda bakwai na Asiwaju Bola Tinubu.
An samu faruwar wani rikici da ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 8, ciki har da kananan yara 8 a jihar Borno. An zauna da shugabanni don dinke faruwar hakan gaba.
Gwamnonin Najeriya sun karyata wani ministan Buhari da ya kunce cewa, su suka jefa kasar nan cikin matsanancin talauci da ake ciki. Gwamnonin sun yi bayani.
Salisu Ibrahim
Samu kari