Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Wani dan Najeriya ya jawo cece-kuce yayin da ya dauko tulin kudade ya kawo banki domin ya ajiye. Mutane da dama sun yi martani a sgafin sada zumunta na zamani.
Wata mata ta ki shawarin diyarta mai shekaru 7 da ta tace mata kada ta kuskura ta sauya launin idanunta. Yanzu dai ta fara makancewa saboda idon ya fara mutuwa.
Dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jam'iyyar NNPP ya bayyana abokin takararsa, ya kuma bayyana bukatar Kanawa su zabe shi a zaben 2023 mai zuwa a badi.
Wata budurwa ta fusata da yadda wata kawarta ta dauki wata babbar kyauta ta ba saurayinta. Wannan lamari ya ba da mamaki, jama'a da dama a kafar sada zumunta.
An kama wasu tireloli makare da shinkafar kasar waje wacce shugaba Buhari ya haramtawa 'yan kasar nan cin shinkafar kasar waje. An kama wasu kayayyakin daban.
Wani rahoto da muke samu ya bayyana cewa, Davido zai jagoranci bikin rufe wasannin World Cup da ake gudanarwa a yanzu. A baya da shi zai bude taron a Qatar
An gayyaci shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya da wasu shugabannin Afrika 48 domin zama su tattauna lamuran da suka shafi zaman duniya da kasashensu.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin 'yan daban siyasa ne sun kai farmaki gidan wani sanata kuma shugaban majalisar kamfen na jam'iyyar PDP a jihar Ribas da safe.
Jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa, bata kulla wata yarjejejiyar kawance da jam'iyyar adawa ta PDP ba gabanin zaben 2023. Wannan na zuwa ne daga bakin jigonta.
Salisu Ibrahim
Samu kari