Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Wata mata ta bayyana labarinta da yadda ta samu karama nan take, cikinta ya koma namiji a madadin mace da a farko tace tana dauke dashi inji binciken likita.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar ceto wasu mutanen da aka sace a babban birnin tarayya Abuja adaren jiya Talata 6 ga watan Disamba. Sun kwato wasu makamai.
Wani malamin makaranta a jihar Katsina ya ci amanar abokinsa yayin da ya ba shi gubar bera a Fura da Nono kafin daga bisa ya sace motarsa a wani kango a jihar.
Dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu ya bayyana kadan daga abin da shugaban kasa Muhammadu Buhari don magance lamarin tsaro a Najeriya cikin shekaru 8.
Wani matashi dan Najeriya ya damfari wata baturiya 'yar kasar Burtaniya ta hanyar Bitcoin, tuni hukumar EFCC ta yi ram dashi, za agurfanar dashi a gaban kotu.
A wasu hotunan da aka yada a shafin sada zumunta, an yada lokacin da gwamnan APC ya karbi bakuncin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Peter Obi.
Sojojin Najeriya sun yi nasarar yin kaca-kaca da wasu tsagerun 'yan bindiga da suka addabi yankunan Kaduna da Arewa masu Yammacin kasar nan. An kashe da dama.
Yayin da ake tsaka da rikici tsakanin gwamnatin Najeriya da ASUU kan batun kudin albashi, sai ga kishiyar kungiyar, CONUA ta fara batun maka gwamnati a kotu.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya bayyana gaskiyar da yake ciki a lafiyance. Ya ce yana da tabbas kan lafiyarsa daga yanzu har bayan shekaru 30.
Salisu Ibrahim
Samu kari