Muhammad Malumfashi
20016 articles published since 15 Yun 2016
20016 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin Nyesom Wike ta rufe ofishin da Atiku yake kamfe a Ribas. Ana tuhumar Jam’iyyar PDP da kafa ofishin zabe wurin da za a rika addabar jama'a da hayaniya
Tsohon Daraktan yakin neman zaben Muhammad Inuwa Yahaya na Jihar Gombe a zabukan shekara ta 2011 da 2015, Musa Zubairu, ya fice daga jam’iyyar APC ya koma NNPP.
A watan Junairun 2023, Sanata Rabiu Kwankwaso mai neman zama shugaban Najeriya a karkashin NNPP zai tafi kasar Birtaniya domin ya yi bayani a Chatham House.
Bola Tinubu ya hakikance a kan janye tallafin man fetur, lita zai iya haura N400 a Najeriya. NNPCL da 'yan Kasuwa su na lissafin yadda farashin zai tsaya a N148
A 2023, wayoyi su kara tsada a Najeriya domin mun fahimci akwai yiwuwar maido tsarin karbar harajin sadarwa daga kamfanonin da suke aiki a Najeriya a duk wata.
Ana tuhumar Ahmad Lawan wanda Bola Tinubu ya taimaka a siyasa da yi wa PDP aiki. Festus Keyamo ya ce tun fil azal Sanatan bai taba marawa jam’iyyar PDP baya ba
Ganin zaben 2023 ya karaso, an ji labari shugaban Kungiyar Abia Christian Community (ACC) za ta fadawa mabiyanta ‘yan takaran da za a zaba a kowace kujerar 2023
Ba za ta yiwu a amince da kundin kasafin kudin Najeriya na 2023 ba. Shugaban Majalisar ya ce ba za ta yiwu a kammala aiki a kan kundin kasafin kudin 2023 ba.
A yau ne Shugaban Najeriya watau Muhammadu Buhari ya amince da nadin Malam Shekarau Dauda Omar da Mabel Ndagi a matsayin manyan Darektoci a bankin BOI na kasa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari