Muhammad Malumfashi
19765 articles published since 15 Yun 2016
19765 articles published since 15 Yun 2016
Mataimakin shugaban kasa ya isa garinsu da nufin ya kada kuri’a a zaben yau. Farfesan ya canza akwatin zabensa ne daga Legas zuwa garin Ikenne a shekarar 2022.
Jam'iyyu 65 sun ce mutum daya ne a cikin ‘yan takaran 2023 ya cancanta. Za a ji cewa wannan mutum guda kuwa shi ne Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na jam’iyyar APC.
Lauyoyin Abba Kyari ba su yi nasara wajen nema masa beli a babban kotun daukaka kara ba. Alkalan sun gamsu da hukuncin Kotun tarayya da ta ce a rike 'dan sandan
Ministan kwadago da samar da ayyuka na tarayya ya karyata rade-radin cewa yana goyon bayan Atiku Abubakar, Bola Tinubu, Rabiu Kwankwaso ko Peter Obi a 2023.
Attahiru Jega ya ce babu wanda zai iya bada tabbacin kariya 100 bisa 100 daga ‘Yan Yahoo, sannan ya ce ba a fito da tsarin canza kudi a lokacin da ya dace ba.
Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso su na harin shugabanci tare da Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar. Bisa al’ada, zaben Najeriya ya koma tsakanin Jam’iyyu biyu
Babban lauyan gwamnatin tarayya kuma Ministan shari’a na kasa, Abubakar Malami ya fito a mutum, ya fadi asalin abin da aka hango, aka canza manyan Nairori.
Ana daf da shiga zaben 2023, nasara ta na wajen Bola Tinubu, Atiku Abubakar, Peter Obi, ko kuwa Rabiu Musa Kwankwaso. Mun kawo yadda 'yan takara za su gwabza.
Ganin lokacin zaben shugaban kasa ya zo, Jam’iyyun ZLP, NRM, APP, APM sun ce Bola Tinubu ne ‘dan takaransu, sun lissafo hujjojin da ke nuna cancantar Tinubu.
Muhammad Malumfashi
Samu kari