Muhammad Malumfashi
19985 articles published since 15 Yun 2016
19985 articles published since 15 Yun 2016
IPPIS ya jawo albashin ma’aikata fiye da 600 ya tsaya, ba za a cigaba da biyansu ba. Ma'aikatan ba su halarci tantancewar da aka yi domin gano ma'aikatan karya ba.
Masanan bankin Duniya su na da ta cewa a game da kudin da 'Yan Najeriya ke sayen fetur. Har yau ana biyan tallafi, sun ce ya kamata litar man fetur ta zama N750.
Naira biliyan 33 al'ummar Tudun Biri su ke nema daga aljihun gwamnati a matsayin diyyar rayuka saboda ana tsakiyar taron maulidi sojoji sun harbawa jama'a bam.
Ministoci 15 za su fi morewa da kasafin kudin shekara mai zuwa. Mun kawo jerin ma’aikatun tarayya 10 da za su cinye N20.7tr daga cikin kasafin N24tr.
An nemi ayi rigima a zauren Majalisar Dokokin Kano, kan kudaden da gwamnatin jihar ta ware wa masarautu a karamin kasafinta na 2023 kamar yadda labari ya zo mana.
An gargadi Bola Ahmed Tinubu cewa ka da ya tsoma baki a shari’ar da ake yi a kan zaben gwamnan jihar Kano inda magoya bayan Abba Gida Gida su ka rungumi addu’o’i.
'Yan sandan jihar Kano ta cafke Daraktan Gudanarwa da Ayyuka na ma’ikatar ruwa ta jihar da wasu da zargin su da yin takardun bogi na samun izinin yi gwanjon kaya.
Majalisa ta bankado yadda Minista ta ware N1bn domin taro da za ayi a kasar waje. Yadda Ministar kasuwanci ta ware N1bn a kasafin kudin 2024 bai yi masu dadi ba.
Sabon gwamnan CBN ya sha bam-bam da Godwin Emefiele. Micheal Olayemi Cardoso ya zo da tsare-tsarensa, yanzu wadanda aka rika ba bashi za su dawo da kudi.
Muhammad Malumfashi
Samu kari