Muhammad Malumfashi
20004 articles published since 15 Yun 2016
20004 articles published since 15 Yun 2016
Wasu Magoya bayan jam’iyyar APC sun fara shirin bikin rantsar da Gawuna a Kano. Mabiya Nasiru Gawuna sun ce idan dai ba a canza tsarin mulki ba, an yi waje da NNPP.
Manufofin gwamnatin tarayya na fuskantar barazana saboda beraye. Olatunbosun Oyintiloye ya nunawa Tinubu tulin kudi, ya bada shawarar hattara da barayi.
A kan kusan N700, kasashe 21 kacal su ka fi Najeriya arahar farashin fetur. Mun tattaro farashin da ake sayen litar man fetur a gidajen mai a kasashen duniya.
Ganin an cire tallafin man fetur Shugaban kasa ya ba ‘Yan majalisa N57.8bn a ba talakawa shinkafa. Ana zargin wasu 'yan majalisa sun boye shinkafar da aka ba su.
Babban jigo a jam’iyyar APC, Victor Giadom ya ce ana addu’a Nyesom Wike ya canza shawara, yayi watsi da PDP. A lokacin da gwamnonin za su fara shari’a a kotun koli.
Za a kashe makudan kudi da sunan gyare-gyare a majalisar tarayya. Face-face, gyare-gyare da ‘yan kwaskwarima a nan da can za su ci Biliyoyin kudi a majalisar.
A wani jawabi na musamman, dalilin zuwan EFCC kamfanin Aliko Dangote domin yin bincike ya fito. Kamfanin ya ce babu laifin fari ko baki da ya aikata da CBN.
An bankado wata badakala bayan binciken Jim Obazee a CBN. Hukumar EFCC tana binciken kamfanoni 85, Dangote sun musanya zargin badakala lokacin Godwin Emefiele.
Wasu Gwamnonin Arewa sun kebe da Mai girma Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban kasar a Abuja. Umar Mohammed Bago da Inuwa Yahaya sun dage a kan harkar noma.
Muhammad Malumfashi
Samu kari