Muhammad Malumfashi
21511 articles published since 15 Yun 2016
21511 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya yi wa Bola Tinubu alkawarin kuri'a miliyan 2.5 a zaben 2027. Gwamnan ya ce Tinubu na ayyuka sosai a jihar Edo.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Alex, wani ɗan kasuwa daga ƙasar Belarus a matsayin abokin karatunsa a jami'ar Chicago da ke ƙasar Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa babu wanda zai sake zaben Bola Tinubu a babban zaben 2027 mai zuwa.
Kasar Isra'ila ta ce za ta cigaba da kai hare hare zuwa Iran bayan cimma yarjejeniya a tsakaninsu. Isra'ila ta ce Iran ta karya yarjejeniya amma ta musa.
Tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da Iran ta rushe bayan harba makamai masu linzami. Netanyahu ya tabbatar da cewa Isra'ila ta kai hari, kuma ta cimma burin yaƙi.
Wasu kungiyoyi a Arewa maso Gabas sun saba da juna kan wanda ya kamata a dauka a madadin Kashim Shettima a matsayin mataimakin shugaban kasa a zaben 2027.
Hukumar EFCC ta kama wasu jami'an NNPCL da suka gama aiki da ma su aiki a yanzu kan sace kudin gyaran matatun man Najeriya, sun sace dala biliyan 7.2.
A labarin nan, za a ji cewa Firayim Minista Benjamin Netanyahu ya ce kasarsa ta amince da tsagaita wuta da Iran bayan an shafe kwanaki 12 ana musayar wuta.
Iran ta sanar da amincewa da tsagaita wuta tsakainta da Iran bayan shafe kwanaki 12 ana musayar wuta. Iran ta yaba da kwazon da sojojinta suka yi.
Muhammad Malumfashi
Samu kari