Ibrahim Yusuf
5427 articles published since 03 Afi 2024
5427 articles published since 03 Afi 2024
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya yi wa Bola Tinubu alkawarin kuri'a miliyan 2.5 a zaben 2027. Gwamnan ya ce Tinubu na ayyuka sosai a jihar Edo.
Kasar Isra'ila ta ce za ta cigaba da kai hare hare zuwa Iran bayan cimma yarjejeniya a tsakaninsu. Isra'ila ta ce Iran ta karya yarjejeniya amma ta musa.
Hukumar EFCC ta kama wasu jami'an NNPCL da suka gama aiki da ma su aiki a yanzu kan sace kudin gyaran matatun man Najeriya, sun sace dala biliyan 7.2.
Iran ta sanar da amincewa da tsagaita wuta tsakainta da Iran bayan shafe kwanaki 12 ana musayar wuta. Iran ta yaba da kwazon da sojojinta suka yi.
Wasu 'yan siyasar Arewa ta Yamma sun gana da Atiku Abubakar tare da wasu 'yan Kannywood a Abuja. Sun tattauna maganar kayar da Bola Tinubu a zaben 2027.
Shugaban Amurka Donad j Trump ya kai hare hare kan cibiyoyin nukiliyar Iran. Rasha, Saudiyya da wasu kasashe sun yi martani da cewa harin bai da ce ba.
Masana tattali sun nuna fargabar harin da Amurka ta kai Iran zai iya jawo tashin farashin mai zai shafi tattalin arzikinta. An ce lamarin zai jawo tashin farashi
sojojin Iran sun harbo wani jirgin yakin Isra'ila a safiyar Litinin. Isra'ila ta ce jirgin na leken asiri ne amma harbo shi bai fitar da wasu bayanai ga Iran ba.
Cibiyar nazari ta QS ta fitar da jerin fitattun jami'o'in masu nagarta na duniya daga kasashe sama da 100. jami'ar ABU, UNILAG da UI ne suka samu shiga a Najeriya.
Ibrahim Yusuf
Samu kari