Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Matashin nan mai shiga irin ta mata Idris Bobrisky ya bayyana dalilin da ya sa ba ya son kulla abokantaka da kowa. Ya ce saurayinsa ya gargade shi, ya fada masa
INEC ta bayyana cewa jam'iyyar Labour da dan takararta Peter Obi, sun ki biyan N1.5m da aka bukata, domin a basu takardun zaben da suke so su gabatar a gaban
Shugaban hukumar kidaya ta kasa NPC Nasir Isa Kwarra ya ce sun kashe kudi sama da N200bn a kidayar da aka dage. Ya ce da farko an ware ma aikin kidayar kudi
Wani magidanci ya bayyana cewa ya bar matarsa da 'ya'yansa a gida bayan rasa aikinsa na banki da yake yi. Haka ya samo asali ne daga yanayi na kuncin rayuwa da
Wata majiya ta bayyana sunayen manyan 'yan siyasar da ake sa ran Tinubu zai bai wa mukaman ministoci da sauran manyan mukamai a gwamnatinsa mai jiran gado da
Shugaban majalisar waki;lai Femi Gbajabiamila ya ce ya yi nadamar goyawa Aminu Waziri Tambuwal baya wajen zama kakakin majalisar wakilai ta 7, duk da a lokacin
Mai alfarma sarkin Musulmin Najeriya Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya ce babu abinda zai hana ko ya dakatar da bikin rantsar da zababben shugaban kasa Bola
Wata mahaifiya ta dora hoton sakamakon jarabawar 'yar ta budurwa da ya yi muni sosai. Hoton ya jawo muhawara musamman ma da aka ga bayanan da malamarsu ta yi
Tsohuwar ministar ilimi Obiageli Ezekwesili ta nemi shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari da ya sauka ya mika ma ta karagar mulkin kasar nan. Ta bayyana haka
Deen Dabai
Samu kari