Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Jami'an tsaro dauke da bindigu da aka zargin yan sanda ne, a safiyar ranar Alhamis sun mamaye sakatariyar jam'iyyar NNPP da ke Maiduguri, Jihar Borno kwanaki ka
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Accord Party, Farfesa Christopher Imumolen ya zabi tsohon sakataren gwamnatin jihar Zamfara, Bello Bala Maru a matsayin a
Jami'an tsaro na jihar Benue, BSCVG, sun kama wasu mutane biyar da ake zargin mayakan kungiyar Ambazonia ne a Jihar Benue, The Punch ta rahoto. Mashawarci na mu
An rahoto cewa wasu yan bindiga sun tare hanyar Katsina zuwa Jibia a ranar Laraba kuma suka sace matafiya da a yanzu ba a tantance adadinsu ba. Wani shaidan gan
Wata kungiyar siyasa mai suna 'One Nigeria Movement (ONM)' ta ce girman kai da tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ke yi da wasu na kusa da dan taka
Dachung Musa Bagos, dan majalisar wakilai na tarayya mai wakiltar Jos South/Jos East, ya ce a yi amfani da Dalla miliyan 23 cikin kudin aka zargin Abacha ya sac
Honarabul Nnamdi Okafor, Shugaban masu rinjaye na majalisar jihar Anambra ya riga mu gidan gaskiya. Okafor ya rasu ne a daren ranar Talata a Afirka ta Kudu kama
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP, ya garzaya Birtaniya a wani yunkuri na warware rikicinsa da Wike, gwamnan Jihar Rivers, The Cable ta ra
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya yi shagube ga tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, yana mai cewa ba shi da wata tasiri a siyasar yanzu, The Punch ta r
Aminu Ibrahim
Samu kari