Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Honourable Jude Adjekpovu ya mutu sakamakon raunin da ya yi bayan da wasu 'yan bindiga da ake zargin makiyaya ne suka harbe shi da bindiga, SaharaReporters ta
Yan sandan Ebonyi sun kama wani magidanci da laifin hada baki da wasu mutane inda suka sace matarsa mai suna Nneka Nwanyi- Sunday Emeh Kalu suka kashe ta don ya
A birne Simon Odo, wanda ake yi wa kirari da sarkin shedanu, wanda mazaunin jihar Enugu ne kuma mai maganin gargajiya. Marigayin mai bautar shedan ne kamar yadd
Rundunar ‘yan sandan jihar Osun ta kama wani sajan da ke karkashin rundunar, Onatunde Joba bisa zarginsa da rashin da’a, The Nation ta ruwaito. An gan shi a wan
‘Yan sanda sun gurfanar da wata mata gaban Kotun Majistare da ke Badagry a Jihar Legas bayan cin zarafin sifetan ‘yan sanda, Punch ta ruwaito. Wacce ake karar t
Njideka Ezeife, matar tsohon gwamnan jihar Anambra wanda kuma dattijo ne a kasa, Chief Chukwuemeka Ezeife ta riga mu gidan gaskiya. Njieka ta rasu ne bayan fama
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na rikon kwarya, Bisi Akande, ya ce akwai wasu shugabannin arewa da suka nemi kada jam’iyyar ta tsayar da Shugaba Muhammadu Buhari
Wani bidiyo ya nuna gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya na girki tare da Hazel Onoduenyi, wanda aka fi sani da Whitemoney, ya janyo surutai a kafafen sad
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Jihar Cross Rivers ta yi barazanar raba hadiman Gwamna Ben Ayade su 7,000 da aikinsu, The Punch ta ruwaito. Zababen
Aminu Ibrahim
Samu kari