Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnatin Jihar Kaduna ta hana yin duk wani taro, biki, sha’ani da sauran harkokin tara jama’a a harabar makarantun gwamnati da ke jihar,Sakataren gwamnatin na
Ma’aikatun gwamnatin tarayya da hukumomi sun kasa bayani akan naira biliyan 323.5 na 2019, yayin da aka samu ofisoshi da dama da su ka karya dokokin biyan kudi,
Wani Habib Suleiman mazaunin Unguwar Rogo a karamar hukumar Jos North a Plateau ya ce yana son ya auri budurwarsa, Fatima Danjuma duk da cewa ta caka masa wuka.
A ranar Juma'a, 17 ga watan Disamba, Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya bada umurnin a kamo mawaki, Muhammad Danshanawa saboda yabon shugaban yan b
Hukumar yaki da rashawa, EFCC a ranar Juma’a ta gurfanar da tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode, bisa zarginsa da amfani da takardun asibiti
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ya na da kudirin komawa gonarsa ta Daura, mahaifarsa da ke jihar Katsina. Shugaban ya bayyana hakan ne a kasar Turkiyya
Wani magidanci, Olanrewaju Adeniran, a ranar Juma'a, ya fada wa kotun kwastomare da ke zamanta a Mapo, Ibadan cewa ya dena kwanciyar aure da matarsa, Fatima, do
Wata kungiyar kare hakkin bil adama, Take it Back Movement ta yi kira ga 'yan Najeriya daga yankin kudu su taya yan uwansu na arewa janyo hankalin gwamnati kan
Wata kotun shari'ar musulunci mai zamanta a Fagge, a ranar Laraba ta bada umurnin a ajiye mata wani matashi mai shekaru 20, Aminu Bashir, a gidan gyaran hali, b
Aminu Ibrahim
Samu kari