Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin Mohammed Bello Koko a matsayin shugaban hukumar kula da tashohin jiragen ruwa, NPA, mai cikaken iko, The Cable ta ru
Dangane da zaben shugaban kasa na 2023 da ke karatowa, an bai wa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar shawarar hakura da takara don samun zaman lafiy
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, a ranar Talata ta fara yi wa dakataccen shugaban yan sandan IRT, DCP Abba Kyari tambayoyi kan zarginsa d
Shugaban jam’iyyar NCP kuma tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2019 na jam’iyyar, Yunusa Salisu Tanko ya bayyana goyon bayan sa akan shugabancin dan kudu,
‘Yan bindiga sun halaka mutum daya tare da garkuwa da mutane 10 yayin da suka kai farmaki tashar jirgin kasa da ke Ajaokuta, Jihar Kogi a ranar Litinin, Vanguar
Mai Shari'a Mohammed Sani na babban kotun tarayya a Ilorin, a ranar Litinin 14 ga watan Fabrairun 2022, ya samu wani matashi mai shekaru 25, Olaleye Paul daga k
A kama a kalla mutane biyar kan zarginsu da hannu a kisar wata matar aure, mahaifiyar yara biyu, Rukaya Mustapha a Kano. Vanguard ta rahoto cewa an kashe Rukaya
An gurfanar da wani tela mazaunin Kaduna, Gado Yahaya a gaban kotun majistare a ranar Litinin kan zarginsa da kashe makwabincinsa yayin rikici kan bokitin ruwa
Abdulmalik Tanko, malamin makaranta da ya bayyana cewa ya sace dalibarsa mai shekaru 5, Hanifa Abubakar, kuma ya kashe ta, ya musanta zargin kisan kai da ake t
Aminu Ibrahim
Samu kari