Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Niger- An tsinci gawar wasu yara biyu a baraguzan wani bandaki da makarantar frimari ta tunawa da UK Bello, a Paiko, karamar hukumar Paikaro na Jihar Niger, Dai
Injiniyoyi 3 da ke aiki a kamfanin simintin BUA sun rasa rayukan su bayan tankokin mai guda biyu sun kama da wuta a Sokoto ranar Juma’a. Daily Trust ta ruwaito
Rundunar yan sanda a Jihar Borno ta kama wani da ake zargin ya kware wurin damfarar mutane ta hanyar karyar cewa shi aljani ne kuma yana iya azurta su da kudi.
Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, Shugaban Kungiyar Musulmai mabiya mazhabar Shi'a a Najeriya, IMN, ya zargin cewa jami'an tsaron da suka bude wuta a kansa da mabiyans
Yan sanda biyu sun mutu yayin da yan bindiga suka kona caji ofis a Umuguma a karamar hukumar Owerri West ta Jihar Imo, Rahoton Daily Trust. Harin na zuwa ne awa
Yan bindiga, a ranar Asabar sun kona gidan shugaban kungiyar Ohanaeze Indigbo, Farfesa George Obiozor, a Awo-Omanma a karamar hukumar Oru East ta Jihar Imo, The
Ma'aikatar Ilimi ta kasar Rasha ta shaida wa yan Najeriya cewa a shirye ta ke ta basu guraben karatu idan suna sha'awar cigaba da karatunsu a kasar. Mikhail L.
Finland ita ce kasar da ta fi ko wacce kasa farin ciki kamar yadda rahoton UN ta nuna, ta kasance a wannan matakin na tsawon shekaru 5, yayin da kasar Afghanist
Ambasada Bianca Ojukwu, matar marigayi Cif Chukeuemeka Ojukwu, ta bayyana abin da ya faru tsakanin ta da tsohuwar First Lady ta Jihar Anambra, Ebelechukwu Obian
Aminu Ibrahim
Samu kari