Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano ta ce wuta ta lalata dakin ajiye kaya da kuma bandaki a makarantar frimari ta yaran ma'aikatan jami'ar Bayero ta Kano a old
Ana zargin wasu bata gari sun yi garkuwa da shugaban jam'iyyar APC ta Gundumar Ugu a karamar hukumar Orhionmwon ta Jihar Edo, Godwin Aigbogun. Wani jigo na jam'
Wasu masu garkuwa da mutane a Osun sun bukaci a biya su N500,000 a matsayin kudin fansar wani mai sayar da burodi da suka sace a safiyar Litinin. Wasu yan bindi
Reshen matasa na Kungiyar Kirista ta Najeriya, YOWICAN, ta Arewa maso tsakiya ta yi roko ga Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC, ta tsawaita kwanakin rajistan ka
Mallam Abdulazeez Yinka Oniyagi, Jagoran Kungiyar Goyon Bayan Tinubu (TSO) ya ce tsoron Tinubu da Shettima ne yasa masu adawa ke daukan nauyin masu dumama siyas
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, ta dage cewa ba za ta janye yajin aikin da mambobinta ke yi ba a kasar, wanda a yanzu suka watansu na biyar. Shugaban
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce, a ranar Talata, dakarun sojoji sun kashe hatsabibin dan bindiga da ke adabar matafiya a Easter by-pass, karamar hukumar Chikun na
Kungiyar Kirista ta Najeriya, CAN, reshen matasa ta ce babu yadda za ta yi ta bari mambobinta su zabi musulmi da musulmi a matsayin shugaban kasa a zaben 2023
Aminu Bello Masari, gwamnan Jihar Katsina, ya ce gwamnati ta gaza samarwa yan Najeriya tsaro. Masari ya bayyana hakan ne cikin wata hira da BBC Hausa ta yi shi
Aminu Ibrahim
Samu kari